Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijar COLDEFF ta gayyaci tsohon ministan Noma da kiwo

Mr blogger
0

 Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijar COLDEFF ta gayyaci tsohon ministan Noma da kiwo

Jaridar L'enquêteur ce dai ta kasar ta ruwaito wannan labari a shafinta na farka na gayyatar da hukumar COLDEFF din ta yi wa Albade ABOUBA shugaban jam'iyyar MPR jamhuriya kuma tsohon ministan Noma da kiwo na lokacin gwamnatin tsohon shugaban kasa Issoufou Mahamadou

Wan

Wannan dai shine babban dan siyasa na farko da hukumar ta fara gayyata tun bayan kafa ta da sojojin gwamnatin rikon kwarya suka yi

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)