🛑 TCHIANI YA BADA HAKURI GA ƳAN NIJAR AKAN YANAYIN RAYUWA DA AKE CIKI.
“Muna ƙara bada hakuri ga yan kasarmu masu biyayya da kishi, akan wahalhalun da suke ciki a wannan lokaci, tare da basu tabbacin inshaAllah zasu yi Alfahari da Sabuwar Nijar din da zamu gina”
~Duka wannan kalaman sun fito daga bakin Janaral Abdoulrahmane Tchiani a hirarsa ta yau ga ƴan kasa.
Allah ya taimaki Nijar da makwabtanta🇳🇪🇳🇪♥️