Tsadar Kayan Amfani Gona a Nigeria Tabbas Duk Mai Hankali Yasan Cewa Kayan Amfani Gona" na Abinci irin Su Masara, Dawa" Gero, da Sauransu a Nigeria Sunyi tsadar da Duk Kudinka Dole Abin Ya Baka Haushi

Mr blogger
0

 Tsadar Kayan Amfani Gona a Nigeria 

Tabbas Duk Mai Hankali Yasan Cewa Kayan 

Amfani Gona" na Abinci irin Su Masara, Dawa" Gero, da Sauransu a Nigeria Sunyi tsadar da Duk Kudinka Dole Abin Ya Baka Haushi



Babban Burin Talakawa a Nigeria Majority Shine susai Masara domin Yin Amfani da ita 


Yau Sai Gashi Kwano Daya na Masara Yakai Naira 1,500 Wanda Majority Talakawa a Nigeria yanzu Haka Basa iya Siyan Kayan Abinci Yanda Ya Dace


Musamman Masu Neman Yau Dana 

Gobe


Shuwagabbanni Nigeria tun Daga Sama har Kasa har Yanzu ba Wanda Yadauki Matakin Kawo Karshen Wannan Hali da Talakawa Suke Ciki a Nigeria na tsadar Kayan Amfani Yau Dana Gobe


Babban Abinda Zai Baka Haushi a Nigeria Duk lokacin da Aka Cema Amfani Gona Yazo

in Kaje Kasuwanni" Karkara a Nigeria da Yanma" Zakaga Manyan Yan Kasuwa Sunzo da Kudi a leda da Buhu da Motoci na Daukar Kaya Suna Siye Kayan Amfani Gona na Kasuwar Suna Sawa a Motoci Manya-Manya na ibar Kaya da Yaransu Suna tafiya dasu su boye


Sabida Talakawa Sun Noma Kayan Amfani Gona a Lokacin Kowa Ya Fito da Shi Yana Bukatar Kudi da Zai Magance Matsalar Yau da Gobe


A Lokacin Sai Suyi Amfani da Wannan Damar wajan Nunawa Talakawa a Nigeria Cewa Yanzu Kudi Wahala Sukeyi Dan Haka Sai Kaga Talakawa Sunkai Kayan Amfani Gona Kasuwanni su Sai Yanma tayi Sosai 

Sai Manyan Yan Kasuwa Marasa tsoron Allah


Sunzo da Kudi su Karya Farashin Kayan Amfani Gona Sabida Amfanin Gonar" Talakawa Yazo Sai Talakawa a Nigeria Suke Siyarwa Domin Biyan Bukatar Yau da Gobe"

in Anason Talakawa Su huta Badai burin Talakawan a Nigeria Susai Masara ba"

Kamfanoni Guda Biyar Zuwa Goma in aka Bude na Sarrafa" Masara da Dawa ayiwa Masara da Dawa Gata irin Yanda Akayiwa Garin Samovita" Sachet-Sachet ake Sai dasu suma"


Masara Dawa ake Saida su 

Sachet-sachet Kamar Yanda Ake Saida Samovita Gari


Gwamnati tasa farashi da Talakawa zasu iya Siya musamman irin Wannan lokacin

Gwamnati zata Samu Kudin Shiga

Matasa a Nigeria zasu Samu Aikinyi Talawa zasu Samu Sauki


in Wannan Cigaban Ya Tabbbata ba iya Nigeria Za"ake Siyan Garin Masara da Dawa na Nigeria ba Kasahen Africa da Duniya ma Za"ake Fitar da Wannan Sachet-Sachet na Garin


Wannan Kadai sun isa" Maganacewa Talakawa a Nigeria Matsala Bagaran Kayan Masarufi


Domin Tabbas indai Za'a cigaba da Tafiya a Haka ba Tarai da Daukar Mataki ba Wallahi duk Shekara Sai anyi wannan tsadar Kayan Masarufin Domin Manyan Yan Kasuwa Sun dadai Suna Cin Karansu" ba Babbaka" duk Shekara irin wannan Lokacin.


Cewar JABIR A BICHI

  • Older

    Tsadar Kayan Amfani Gona a Nigeria Tabbas Duk Mai Hankali Yasan Cewa Kayan Amfani Gona" na Abinci irin Su Masara, Dawa" Gero, da Sauransu a Nigeria Sunyi tsadar da Duk Kudinka Dole Abin Ya Baka Haushi

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)