Katsina, Sokoto, Kano, Jigawa, Kebbi, Niger da Yobe Sun Kashe Biliyan 28 Don Ciyar da Marasa Galihu A watan Ramadan.

Mr blogger
0

 Katsina, Sokoto, Kano, Jigawa, Kebbi, Niger da Yobe Sun Kashe Biliyan 28 Don Ciyar da Marasa Galihu A watan Ramadan.



Jihar Katsina ce ta jagoranci shirin ciyar da al’ummar jihar inda aka ware naira biliyan 10 a kasafin Kudin ta.


Sokoto Naira Biliyan 6.7


Kano Naira biliyan 6


Jigawa N2.83bn


Kebbi Naira biliyan 1.5


Neja Naira miliyan 976


Yobe N178m


An lura cewa jihohi da dama musamman na Arewa sun ware kuɗaɗen domin Gudanar da aikin amma sun zabi kada a bayyana adadin kudaden a bainar jama'a.


A sassa daban-daban dai an taso da damuwa, lamarin da ya sa wasu malaman addini suka yi kira da a tabbatar da Gaskiya, ganin irin makudan kudaden da aka ware wa Tsarin.


Sun kuma jaddada muhimmancin Tallafawa marasa Galihu wajen samar da abinci a cikin watan Ramadan.


Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)