Kadan Daga Cikin cigaban da kasar Nijar π³πͺ tasamu bayan karbar mulkin soja
1π³πͺ Sun kori sojojin kasar faransa
2π³πͺ Tsahon shekaru 12 Yan Nijar Basuda incin tofa albarkacin bakinsu Ama yanzu kowa yanada incin ya fadi abinda yakeso,harma akwai Wanda suke fadin abubuwan Da Sun sabama Doka Ama kuma Suna cikin kasa Babu abinda Aka Musu
3π³πͺ Kamfanin ruwan sha Na kasar Nijar Da malakin kasar faransa ne,Ama yanzu ya koma malakin Yan Nijar
4π³πͺ D,a karatun boko ana zuwa Da safe aje da Marece Ama yanzu zuwa Daya ake Idan akaje Da safe asabko karfe 2 sai Gobe ,hakan shi zai ba Dalibai Damar zuwa makarantar islamiya
5π³πͺ An kafa Gidauniyar neman taimako ,kuma Gashi cikin kudin an saye Motoci 166 ,anba jam'ian tsaro,Aka kara ware milyan Dubu biyu zaayi noman rani cikin jahar DIFfa ,Wanda Tini an soma aikin
6π³πͺ An maido hutun Da akeba Dalibai cikin azimi ,na kwana 10 ,Wanda hakan shi zai Basu Damar yin Salar kiyamuleli
7π³πͺ Sun soke yarjejeniya tsaro tsakanin kasar Nijar Da kasar amurka
8π³πͺ Sun kori jakadan kasar faransa
9π³πͺ shugabam kasar Nijar abdourahamane cani yayi jawabi Da yaran hausa kusan karo 3 fiye Da Awa Daya Da rabbi ko wace hira
10π³πͺ Sun siyo na'urori Daga kasar rasha masu kare sararin samaniya
11π³πͺ Sun fita Daga kungiyar ecowas
12π³πͺ tinda ake mulkin Demokaradiya baa taba zuba adu'a Da alqunutu Irin wanan mulkin na sojoji ba