"Ba Zan Taɓa Iya Aure Ko Zama Da Wanda Ba Ya Son Sana’ar Dana Ke Yi Ba"
Cewar -Jaruma Asma'u Wakili (Asmee)
Jarumar finafinan Hausa ta Kannywood Asma’u Abdulahi Wakili, ta ce ba zata iya zama da duk wanda baya son sana’arta ta film ba.
Asmee Wakili ta bayyana hakan ne a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na TikTok, inda ta ce tana alfahari da sana’ar tata.
Daga karahe tayi rokon Allah ya sanyawa sana’o’inta albarka.
Menene ra'a
yinku?