Daraja ta, da shekaru na sunfi karfin azo a bani tallan RIGAR NONO
Jarumin fina-finan Hausa kuma ma'aikacin tashar Dala FM Kano Muhammad B. Umar Hankaka ya nemi afuwar masoyansa bayan an jiyo shi a wani sautin murya da ya karaɗe social media yana zage-zage don an nemi ya yi tallar Rigar Mama.
Hankaka ya ce, lamarin da gaske ya faru ba wai shirin fim ba ne..
Ga dai cikakkiyar tattaunawarsa da Freedom 📻
Daraja ta, da shekaru na sunfi karfin azo a bani tallan RIGAR NONO
https://youtu.be/XNbgu0tJ0cM?si=PTaQZ511tdQUd29Z